Wayewar kasar Sin tana da dadadden tarihi, kuma masana sun yi hasashen, bisa sakamakon binciken ilmin kimiya na tarihi, cewa, a tsakiyar zamanin Neolithic, wato shekaru 5,000 zuwa 6,000 da suka wuce, kasar Sin ta fara noman tsutsotsi, da shan siliki, da sakar siliki. Aikin tono kayan tarihi na Sanxingdui yana a arewa...
Kara karantawa